Irm 35:3 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Sai na ɗauki Yazaniya ɗan Irmiya, ɗan Habazziniya, da 'yan'uwansa, da dukan 'ya'yansa maza da dukan iyalin gidan Rekabawa.

Irm 35

Irm 35:1-12