Irm 32:1 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Ubangiji ya yi magana da Irmiya a shekara ta goma ta mulkin Zadakiya, Sarkin Yahuza. A lokacin kuwa Nebukadnezzar yana da shekara goma sha takwas da sarauta a Babila.

Irm 32

Irm 32:1-2