Irm 32:2 Littafi Mai Tsarki (HAU)

A lokacin nan kuwa sojojin Sarkin Babila sun kewaye Urushalima da yaƙi, annabi Irmiya kuwa yana a tsare a gidan waƙafi, a fādar Sarkin Yahuza.

Irm 32

Irm 32:1-4