Irm 24:6 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Zan lura da su da kyau, in kuma komo da su a wannan ƙasa. Zan gina su, ba zan rushe su ba. Zan kafa su, ba zan tumɓuke su ba.

Irm 24

Irm 24:4-8