Irm 24:7 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Zan ba su zuciyar da za su sani ni ne Ubangiji. Za su kuwa zama jama'ata, ni kuwa zan zama Allahnsu, gama za su komo wurina da zuciya ɗaya.

Irm 24

Irm 24:4-10