Irm 24:5 Littafi Mai Tsarki (HAU)

“Haka ni Ubangiji Allah na Isra'ila na ce, kamar kyawawan ɓauren nan, haka nake ganin mutanen Yahuza waɗanda aka kai su bautar talala a ƙasar Kaldiyawa.

Irm 24

Irm 24:1-10