Irm 23:35 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Haka kowannenku zai ce wa maƙwabcinsa da ɗan'uwansa, ‘Wace amsa Ubangiji ya bayar? Me Ubangiji ya faɗa?’

Irm 23

Irm 23:31-40