Irm 23:36 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Amma ba za ku ƙara ambatar nawayar Ubangiji ba, gama maganar kowane mutum za ta zama nawaya, ga shi, kun ɓata maganar Allah mai rai, Ubangiji Mai Runduna, Allahnmu.

Irm 23

Irm 23:31-40