Irm 23:34 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Idan annabi ko firist, ko wani daga cikin jama'a, ya ce, ‘Nawayar Ubangiji,’ zan hukunta shi duk da iyalin gidansa.

Irm 23

Irm 23:26-40