Irm 22:7 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Zan shirya waɗanda za su hallakata.Kowannensu da makamansa,Za su sassare zaɓaɓɓun itatuwanal'ul ɗinta, a jefa su a wuta.

Irm 22

Irm 22:3-10