Irm 22:8 Littafi Mai Tsarki (HAU)

“Al'ummai masu yawa za su wuce ta gefen wannan birni, kowane mutum zai ce wa maƙwabcinsa, ‘Me ya sa Ubangiji ya yi haka da wannan babban birni?’

Irm 22

Irm 22:3-15