Irm 22:6 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Abin da Ubangiji ya ce ke nan a kan fādar Sarkin Yahuza,“Kyanta kamar Gileyad take a gareni,Kamar kuma ƙwanƙolin Lebanon.Duk da haka zan maishe ta hamada,Birnin da ba kowa ciki.

Irm 22

Irm 22:3-8