Irm 15:9 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Ita wadda ta haifi 'ya'ya bakwai tayi yaushi ta suma,Ranarta ta faɗi tun lokaci bai yi ba,An kunyatar da ita, an wulakantarda ita.Waɗanda suka ragu daga cikinsuZan bashe su ga takobi gaban abokangābansu.Ni Ubangiji na faɗa.”

Irm 15

Irm 15:1-17