Irm 15:8 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Na yawaita gwauraye, wato mata damazansu suka mutu,Fiye da yashin teku.Na kawo wa uwayen samari maihallakarwa da tsakar rana.Na sa azaba da razana su auka musufarat ɗaya.

Irm 15

Irm 15:1-14