Irm 15:7 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Na sheƙe su da abin sheƙewa aƙofofin garuruwan ƙasar.Na sa 'ya'yansu su mutu, na hallakamutanena,Ba su daina yin mugayen ayyukansuba.

Irm 15

Irm 15:1-14