Irm 15:10 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Kaitona, ya mahaifiyata, da kika haife ni, mai jayayya mai gardama da kowa cikin dukan ƙasar! Ban ba da rance ba, ba kuma wanda ya ba ni rance, duk da haka dukansu suna zagina.

Irm 15

Irm 15:9-17