Irm 15:11 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Ubangiji ya ce mini, “Zan keɓe ka domin alheri, hakika zan sa abokan gaba su yi roƙo gare ka a lokacin bala'i da kuma lokacin damuwa.

Irm 15

Irm 15:9-15