Irm 15:3 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Zan sa musu masu hallakarwa huɗu,” in ji Ubangiji, “da takobi don kisa, da karnuka don yayyagawa, da tsuntsayen sararin sama, da dabbobin duniya don su cinye, su hallakar.

Irm 15

Irm 15:1-8