Irm 15:4 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Zan kuma sa su zama abin banƙyama ga dukan mulkokin duniya saboda abin da Manassa ɗan Hezekiya, Sarkin Yahuza ya aikata a Urushalima.

Irm 15

Irm 15:2-11