Irm 15:2 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Sa'ad da suka tambaye ka, ‘Ina za mu tafi?’ Sai ka faɗa musu cewa, Ubangiji ya ce,‘Waɗanda suke na annoba, su tafi gaannoba!Waɗanda suke na takobi, su tafi gatakobi!Waɗanda suke na yunwa, su tafi gayunwa!Waɗanda suke na bauta, su tafi gabauta!’

Irm 15

Irm 15:1-4