Irm 14:8 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Ya kai, wanda kake begen Isra'ila,Mai Cetonta a lokacin wahala,Ƙaƙa ka zama kamar baƙo a ƙasar?Kamar matafiyi wanda ya kafaalfarwarsa a gefen hanya don yakwana, ya wuce?

Irm 14

Irm 14:1-12