Irm 14:7 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Irmiya ya ce,“Ko da yake zunubanmu su neshaidunmu,Ya Ubangiji, ka yi taimako sabodasunanka!Gama kāsawarmu ta yi yawa,Domin mun yi maka zunubi.

Irm 14

Irm 14:2-12