Irm 14:9 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Ƙaƙa ka zama kamar wanda bai sanabin da zai yi ba,Kamar jarumin da ya kasa yinceto?Duk da haka, ya Ubangiji, kana nana tsakiyarmu.Da sunanka ake kiranmu,Kada ka bar mu!”

Irm 14

Irm 14:8-11