Irm 12:2 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Kai ka dasa su, sun kuwa yi saiwa,Suna girma, suna kuma ba da'ya'ya,Sunanka na a cikin bakinsu, ammakana nesa da zuciyarsu.

Irm 12

Irm 12:1-7