Irm 12:3 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Amma kai, ya Ubangiji, kana sane dani, kana ganina,Kai kanka kake gwada tunanina.Ka jawo su kamar tumaki zuwamayanka,Ka ware su domin ranar yanka.

Irm 12

Irm 12:1-11