Ya Ubangiji, kai adali ne sa'ad da na kawo ƙara a gare ka.Duk da haka zan bayyana ƙarata agabanka,Me ya sa mugaye suke arziki cikinharkarsu?Me ya sa dukan maciya amana sukezaman lafiya,Suna kuwa ci gaba?