Irm 11:20 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Amma ya Ubangiji Mai Runduna,mai shari'ar adalci,Kakan gwada zuciya da tunani,Ka yarda mini in ga sakayyar da zaka yi mini a kansu,Gama a gare ka na danƙamaganata.

Irm 11

Irm 11:12-22