Amma ina kama da lafiyayyen ɗanrago,Wanda aka ja zuwa mayanka,Ashe, ni suke ƙulla wa munafuncin!Ni kuwa ban sani ba, da suke cewa,“Bari mu lalatar da itacen duk da'ya'yansa.Bari mu datse shi daga ƙasar masurai,Har da ba za a ƙara tunawa dasunansa ba.”