Gal 1:13 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Kun dai ji irin zamana na dā a cikin addinin yahudanci, yadda na riƙa tsananta wa Ikkilisiyar Allah ƙwarai da gaske, har ina ta watsa ta,

Gal 1

Gal 1:9-17