Gal 1:14 Littafi Mai Tsarki (HAU)

yadda kuma a cikin addinin Yahudanci har na tsere wa yawancin tsararrakina a cikin mutanenmu, na himmantu ƙwarai da gaske ga bin al'adun kakanninmu.

Gal 1

Gal 1:5-16