Gal 1:12 Littafi Mai Tsarki (HAU)

domin ba daga wurin mutum na samo ta ba, ba kuma koya mini ita aka yi ba, sai dai ta wurin bayyanar Yesu Almasihu a gare ni ne na same ta.

Gal 1

Gal 1:11-18