Far 49:1 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Yakubu ya kirawo 'ya'yansa maza, ya ce, “Ku tattaru wuri ɗaya don in faɗa muku abin da zai same ku a cikin kwanaki masu zuwa.

Far 49

Far 49:1-8