Far 48:22 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Ni ne nake ba ka Shekem, kashi ɗaya fiye da 'yan'uwanka, wanda na ƙwace da takobina da bakana daga hannun Amoriyawa.”

Far 48

Far 48:16-22