Far 46:21-24 Littafi Mai Tsarki (HAU)

21. 'Ya'yan Biliyaminu, maza, su ne Bela, da Beker, da Ashbel, da Gera, da Na'aman, da Ahiram, da Rosh, da Muffim, da Huffim, da Adar.

22. Waɗannan su goma sha huɗu su ne zuriyar Yakubu, maza, na wajen Rahila.

23. Hushim shi ne ɗan Dan.

24. 'Ya'yan Naftali, maza, su ne Yazeyel, da Guni, da Yezer, da Shallum.

Far 46