Far 46:21 Littafi Mai Tsarki (HAU)

'Ya'yan Biliyaminu, maza, su ne Bela, da Beker, da Ashbel, da Gera, da Na'aman, da Ahiram, da Rosh, da Muffim, da Huffim, da Adar.

Far 46

Far 46:15-23