Far 43:1-2 Littafi Mai Tsarki (HAU)

1. A halin yanzu, yunwa ta tsananta a ƙasar.

2. Sa'ad da suka cinye hatsin da suka kawo daga Masar, mahaifinsu ya ce musu, “Ku koma, ku sayo mana ɗan abinci.”

Far 43