Far 44:1 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Yusufu ya umarci mai hidimar gidansa, ya ce, “Cika tayakan mutanen nan da abinci iyakar yadda za su iya ɗauka, ka kuma sa kuɗin kowanne a bakin taikinsa,

Far 44

Far 44:1-2