Far 43:2 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Sa'ad da suka cinye hatsin da suka kawo daga Masar, mahaifinsu ya ce musu, “Ku koma, ku sayo mana ɗan abinci.”

Far 43

Far 43:1-4