Far 43:3 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Amma Yahuza ya ce masa, “Mutumin fa, ya yi mana faɗakarwa sosai, ya ce, ‘Idan ba tare da autanku kuka zo ba, ba za ku ga fuskata ba.’

Far 43

Far 43:1-6