Far 41:35 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Bari kuma su tattara dukan abinci a shekarun nan bakwai masu zuwa na albarka, su tsiba a ƙarƙashin ikon Fir'auna saboda abinci cikin birane, su kuma lura da shi.

Far 41

Far 41:32-42