Far 41:34 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Bari Fir'auna ya ci gaba da naɗa shugabanni bisa ƙasa, don su tattara humushin amfanin ƙasar Masar na shekarun nan bakwai na ƙoshi.

Far 41

Far 41:28-40