Far 41:36 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Wannan abinci zai zama ajiya domin ƙasar, kariyar shekaru bakwai na yunwa, waɗanda za a yi cikin ƙasar Masar, domin kada ƙasar ta ƙare saboda yunwar.”

Far 41

Far 41:29-38