Far 28:15 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Ga shi, ina tare da kai, zan kiyaye ka duk inda ka tafi, zan kuwa komo da kai ƙasan nan, gama ba zan rabu da kai ba, sai na aikata abin nan da na hurta maka.”

Far 28

Far 28:10-17