Far 28:16 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Yakubu ya farka daga barcinsa, ya ce, “Hakika, Ubangiji yana wurin nan, ni kuwa ban sani ba.”

Far 28

Far 28:6-22