Far 28:14 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Zuriyarka kuwa za su zama kamar turɓayar ƙasa, za su kuma bazu zuwa gabas da yamma, kudu da arewa. Ta wurinka da zuriyarka, iyalan duniya duka za su sami albarka.

Far 28

Far 28:5-15