Far 18:5 Littafi Mai Tsarki (HAU)

ni kuwa in tafi in kawo ɗan abinci, don rayukanku su wartsake, bayan haka sai ku wuce, tun da yake kun biyo ta wurin baranku.”Sai suka ce, “Madalla! Ka aikata bisa ga faɗarka.”

Far 18

Far 18:1-13