Far 18:6 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Ibrahim kuwa ya gaggauta zuwa cikin alfarwa wurin Saratu, ya ce, “Ki shirya mudu uku na gari mai laushi da sauri, ki cuɗa, ki yi waina.”

Far 18

Far 18:1-10