Far 13:8 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Abram ya ce wa Lutu, “Kada rashin jituwa ya shiga tsakanina da kai ko tsakanin makiyayanka da nawa, gama mu 'yan'uwa ne.

Far 13

Far 13:1-17