Far 13:7 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Akwai rashin jituwa kuma a tsakanin makiyayan dabbobin Abram da makiyayan dabbobin Lutu. Mazaunan ƙasar, a lokacin nan Kan'aniyawa da Ferizziyawa ne.

Far 13

Far 13:1-8