Far 13:9 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Ba ƙasar duka tana gabanka ba? Sai ka ware daga gare ni. In ka ɗauki hagu in ɗauki dama, in kuwa ka ɗauki dama ni sai in ɗauki hagu.”

Far 13

Far 13:1-14